5 days ago
730 👀

Coronavirus Vs Hantavirus: Abubuwa 5 da ya kamata ku sani | Legit TV Hausa#coronavirus #alamomin coronavirus #TV #nose #News & Politics
Coronavirus Vs Hantavirus: Abubuwa 5 da ya kamata ku sani | Legit TV Hausa
A yayin da kasashen duniya ke fadi tashin ganin sun gano maganin annnobar Coronavirus da ke lakume rayukan daruruwan mutane a kowacce rana, kwatsam, sai kuma ga sanarwar bullar wata sabuwar cutar daga kasar China mai suna Hantavirus.
A cikin wannan bidiyon, munyi bayani dalla dalla kan abubuwa 5 da ya kamata ku sani game da cutar Hantavirus, da kuma nazarin cutar da tafi hatsari tsakaninta da Coronavirus.

#avoiding close contact #eyes #mu koma ga Allah #mouth #hanyoyin kare kai daga kamuwa daga coronavirus #aikata laifuka #labarai da dumi dumi #labaran duniya #COVID-19 #Disease Outbreak News (DONs) #immigration #italy #yadda ake kamuwa #china #illolin cuta #infected person #gwamnatin tarayya #cututtuka #virus #breaking news #‎MERS-CoV #‎SARS #‎WHO recommendations #sani hamza funtua #cough or sneeze #Legit #Coronavirus disease #legit tv hausa

Legit TV Hausa photo 1 Coronavirus Vs Hantavirus: Abubuwa 5... Legit TV Hausa photo 2 Coronavirus Vs Hantavirus: Abubuwa 5... Legit TV Hausa photo 3 Coronavirus Vs Hantavirus: Abubuwa 5... Legit TV Hausa photo 4 Coronavirus Vs Hantavirus: Abubuwa 5...

amazing content my guy

by Tim 5 days ago

Mp3 Download

Next videos

arrow_upward

Load More Similar Videos